ABNA24 : Bayanin ya ci gaba da cewa; Wannan irin matakin yana nuni ne da gajiyawar Amurka da yanke kaunarta akan ci gaban ilimi da al’ummar Iran take yi.
A makon da shude ne dai Baitul-malin Amurka ya sanar da kakaba takunkumi akan jami’ar Mustafa.
342/